Homepage Danmasaniradio.Com - Masaniyar Rayuwar Al umma
Latest Posts
Tinubu Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Matasa Miliyan Biyar A Fannin Kiwo, Cewar Farfesa Attahiru Jega
Mai bai wa shugaban kasa shawara, kuma shugaban kwamitin aiwatar da garambawul kan harkokin kiwon dabbobi, Farfesa Attahiru…
Rikicin Da Zai Iya Mamaye Jam’iyyar APC A Jihar Kano Idan Ta Hana Ɓangaren Ganduje Takarar Gwamna
Rikicin Da Zai Iya Mamaye Jam’iyyar APC A Jihar Kano Idan Ta Hana Ɓangaren Ganduje Takarar Gwamna Ta Ba Wa Ɓangaren Barau K…
Zaben 2027 zai zama tamkar faɗa tsakanin talakawan Najeriya da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban Matasa, Solomon Dalung, ya bayyana cewa babban zaben 2027 zai zama tamkar faɗa tsakanin…
Me yasa amurka taki sayarwa Isra'ila da makaman kariya na THAAD ?
Abin da zai baku mamaki shine: Amurka taki sayarwa Isra'ila da makaman kariya na THAAD Amma ta basu kyauta a matsayin y…
Jam’iyyar APC ta bayyana sabuwar haɗakar jam’iyyun adawa da suka rungumi ADC a matsayin “ƙungiyar ƴan yaudara
Jam’iyyar APC ta bayyana sabuwar haɗakar jam’iyyun adawa da suka rungumi ADC a matsayin “ƙungiyar ƴan yaudara da masu bin s…
Marigayi Sheik Dakta Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Ya Bar Baya Da Dumbin Alheri
Wasu daga cikin 'ya'yan Marigayi Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi (Limamin jaddada Tauhidi na Afirka) guda biyar s…
Alhazan Nijeriya sun yi zangza-zanga a Saudiyya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu alhazai ƴan Nijeriya sun yi zanga-zanga a birnin Makka da ke ƙasar Saudiyya a ranar Ta…
Jirgin Air India Mai Dauke da Fasinjoji 242 Ya Yi Hatsari a Ahmedabad
Wani jirgin sama mallakin kamfanin Air India wanda ya nufi birnin London ya yi hatsari a birnin Ahmedabad na kasar India, ji…