Me yasa amurka taki sayarwa Isra'ila da makaman kariya na THAAD ?
Abin da zai baku mamaki shine: Amurka taki sayarwa Isra'ila da makaman kariya na THAAD
Amma ta basu kyauta a matsayin yarjejeniyar hadin gwiwa na tsaro.
Duk da cewa Kasar Isra'ila na samun kaso na miliyoyin kudade na tallafi daga Amurka.
Me yasa Amurka ta amince ta sayarwa Saudiya da makamin kariya na THAAD ?
Idan baku manta ba akwanakin
1. A watan Mayu 2025, yayin wata ziyarar da Shugaba Trump ya kai Saudi Arabia, an bayar da sanarwar cewa Saudiyya za ta yi alkawarin zuba Dala Biliyan $600 a Amurka, inda ake tsammanin hakan zai haɗa da jarin bataliyon makamai, fasaha, makamashi da kuma gine-gine .
2. Daga cikin wannan adadin, an tabbatar da cewa za a kashe kusan biliyan $142 cikin kasuwar makamai (arms deal) a tsakanin manyan kamfanonin tsaro na Amurka .
3. Takaitaccen bayani daga gwamnatin Amurka yana cewa an tanadar da jimillar kusan Dala biliyan $282.8 akan kasuwanci masu zaman kansu da sauran ayyuka .
Wannan dalilin ne yasa Saudiya ta karbo makaman kariya na kasar Amurka don inganta tsaron kasarta.
DAGA :📸— Abdul Journalist 1