Aminu Saira ya ce Atiku ne ya gamsu da shi a zaben 2027
Babban daraktan fina-finan Hausa, Aminu Saira, ya bayyana cewa ba zai goyi bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027 ba, inda ya ce Atiku Abubakar ne ya gamsu da cewa zai iya kawo sauƙin rayuwa ga ’yan Najeriya.
A cewarsa, ya fi ganin Atiku Abubakar a matsayin wanda zai iya samar da sauye-sauyen da za su taimaka wajen rage matsin rayuwar da al’umma ke fuskanta.
Me za ku ce?
.jpg)