Mai Baiwa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin
HOTUNA:
Mai Baiwa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Siyasa, Alhaji Ibrahim Kabir Masari Tare Da Rakiyar Shugaban Hukumar AUDA/NEPAD Honarabul Jabiru Salisu Tsauri, Sun Kai Ziyarar Ta'aziyyar Rasuwar Sanata Bello Mandiya A Gidan Sa Dake Malumfashi, Jihar Katsina Yau Juma'a


