Limamin da ya jagoranci sallar jana’iza, Hon. Mas’ud, ya fashe da kuka.
ALLAHU AKBAR: Ance wannan Limamin ya shafe sama da shekaru 40 yana jagorantar sallar jana’iza, amma a lokacin da ya zo jana’izar marigayi Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaki, Hon. Mas’ud, sai da ya kasa riƙe ƙwalla, ya fashe da kuka.
Lallai rabuwa da masoyi, musamman shugaba nagari kuma adali, ba ƙaramin abu ba ne.
Allah Ya jiƙan Hon. Mas’ud, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Amin.
.png)
