Keke Napep Mai Ɗauke Da Ƙananan Yaran Makaranta Ya Yi Karo Da Tankin Ruwa A Ƙofar Makarantar Kanadi Academy Dake Gombe
SUBHANALLAH: Keke Napep Mai Ɗauke Da Ƙananan Yaran Makaranta Ya Yi Karo Da Tankin Ruwa A Ƙofar Makarantar Kanadi Academy Dake Gombe
Muna addu’ar Allah Ya jiƙan waɗanda suka rasu, Ya ba waɗanda suka jikkata lafiya Amin.

