Jerin Wasu Fitattun Malaman Addinin Musulunci Da Aka Kàśhe Ta Hanyar Ĥàŕbìñ Bìñđiga A Najeriya
Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Daga Kano.
Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria Daga Kaduna
Sheikh Umar Danmaishiyya Daga Sokoto.
Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka Daga Katsina.
Allah Ya jikansu da rahama, Ya gafarta musu, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu. Amin.



