An yi Zana'idar Shaikh Ammar Yaqoub Yahaya Katsina Editor1 Sep 21, 2026 Zana'idar Shaikh Ammar Yaqoub Yahaya Katsina, da aka yi a Karbala ta kasar Iraq bayan rasuwarsa sakamakon fama da rashin lafiya.Allah ya jikansa ya gafarta masa.