Ɗaya daga cikin matuka jiragen Kasar Iran ya sami kyauta Mafi girma na Shahada.

 An tabbatar da shahadar ɗaya daga cikin jaruman matukan Hatsabibin jirgin yaƙin Su-24 na rundunar sojin Iran.


Sashen Hulɗa da Jama'a na Rundunar Sojin Iran ya bayyana cewa:

Wannan shahidin Matuki mai daraja ya kasance matuki ɗaya daga cikin jiragen yaƙin Su-24 na Iran, wanda a lokacin harin da aka kai a ranar 11 ga Esfand (kalandar Iran) na shekarar da ta gabata, ya taka muhimmiyar rawa wajen kai Zafafan hare-hare masu matukar girma, wanda su jawo barna ga Sansanin Sojin Amurka na Al Udeid da ke ƙasar Qatar. 


An bayyana haka ne ta kamfanin Dillancin labarai na Tasneem me alaka da Gwamnatin Iran. 


Wani Fata zaku masa ? 

@ BBR Hausa

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org