Hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama tabar wiwi ta kimanin naira biliyan 10 da rabi a jihar Lagos

Hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama tabar wiwi ta kimanin naira biliyan 10 da rabi a jihar Lagos bayan an shigo da ita daga ƙasar Canada.


Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Femi Babafemi ya fitar a yau Laraba


Abdulrahaman Ashahabu:

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org