Arsenal ta sami bugun kusurwa (corner) guda 13 mafi yawa data samu a wasa guda a Wannan kakar
Arsenal ta sami bugun kusurwa (corner) guda 13 mafi yawa data samu a wasa guda a Wannan kakar, wasan da suka tashi 1-0 cikin Daren nan tsakanin ta da Inter Milan, a gasar Chamfiyon Lig.