Martin Ordegard ya buga mintuna ukun karshe a wasan da Arsenal tayi rashin nasara da 1-0 tsakanin ta da Inter Milan,

Martin Ordegard ya buga mintuna ukun karshe a wasan da Arsenal tayi rashin nasara da 1-0 tsakanin ta da Inter Milan, Dan wasan yaji rauni lokacin da yake
 bugawa kasarsa Norway, wasa tun a watan Ogosta.
Tun daya tafi jinya Arsenal Bata Kara gane kanta ba har yau.
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org