Daukan Aiki! Rundunar sojojin ruwa ta Najeriya za ta dauki kananan jami'anta a bangarori daban-daban.
Ga masu sha'awa sai zu shiga wannan links din
Karin bayani 👇👇👇
Za a fara cike fom daga ranar 15 ga watan Nuwamba 2024 za kuma a rufe a ranar 20 ga watan Disamba 2024.
Za a gudanar da gwajin tantancewa a ranar 18 ga watan Janairu 2025 a wuraren da aka tanadar a duk fadin kasa.