Kwankwaso Ya Ce Bai Yanke Shawara Kan Makomar Siyasarsa Ba Har Yanzu

Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu bai yanke hukunci na karshe kan makomarsa ta siyasa ko ta magoya bayansa ba, duk da rade-radin da ake yi kan yiwuwar sauya sheka daga jam’iyyar ADC



A wata sanarwa da ya fitar, Kwankwaso ya ce akwai bayanai masu rudani da ke yawo a kafafen yada labarai dangane da matsayinsa a siyasa, musamman bayan matsalolin da ke addabar ADC.

Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org