HAJJI 2026: Jirgin farko na maniyyata daga Jihar Kebbi ya tashi a jiya Lahadi

HAJJI 2026: Jirgin farko na maniyyata daga Jihar Kebbi ya tashi a jiya Lahadi zuwa birnin Madina a ƙasar Saudiyya, domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026.



Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org