Da ɗumi-ɗumi: Za'a sake ɗauke shari’ar Jam'iyyar ADC tsakanin Sen Devid Mark da Nafi’u Bala zuwa wata kotun.
A yau ne babbar kotun tarayya tayi zaman farko tun bayan da Kotun kolin Najeriya ta bayar da umarnin komawa kotun don ci gaba shari’ar acan.
Sai da a wata wasika da bangaren Nafi’u Bala suka shigar Gaban kotun sun bukaci a sake dauke shari’ar daga gaban kotun tarayya Kotu ta 8 zuwa kotu ta uku 3 lamarin da bangaren Sen Devid Mark suka ƙalubalanta suna cewa komawa da shari’ar zuwa kotu ta 3 suna da tabbacin alkalanci dake wurin ba za suyi masu adalci.
Yanzu dai kotu zata duba wannan bukata a zama na gaba.
Me zaku ce
