NTSB ta gano gaskiya: Wayar lantarki da ta yi sako-sako ce ta haddasa katsewar wuta kafin hatsarin jirgin Baltimore!


Hukumar bincike ta NTSB ta bayyana cewa wayar lantarki da ta yi sako-sako (loose wire) ce ta jawo katsewar wuta a kan jirgin da ya yi hatsari a Baltimore a watan Maris 2024.

Rahoton ya nuna cewa:

Katsewar wutar ya faru ne ƙarƙashin kuskuren tsarin lantarki,

Wannan matsalar ta hana injinan jirgin aiki yadda ya kamata,

Daga nan sai jirgin ya kasa yin jagora, ya buga gadar Francis Scott Key, abin da ya jawo babban rushewar da ya girgiza Amurka a lokacin.


NTSB ta ce har yanzu tana ci gaba da nazari kan cikakken dalilan da suka haɗu, amma wannan sabuwar ganowa tana nuna cewa kuskuren fasaha mai sauƙi ya iya janyo bala’i mai girma

#WorldNews #BaltimoreCrash #NTSB #Investigation #GlobalUpdates #DanmasaniRadio #WhiteConnectGL 
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org