Dariya tana da tambari! Masana sun ce sautin dariyarka ya ke da uniqueness irin na sahun yatsu — babu wanda zai iya kwaikwayon ka! karanta 👇
Abin Mamaki Amma Gaskiya!
Masana sun tabbatar da cewa dariya tana da “signature” — wato tambari — irin wanda babu wani É—an adam dake iya yin kwaikwayon sautin dariyarka É—ari bisa É—ari, komai Æ™oÆ™arin da ya yi.
Kamar yadda sahunan yatsu suke daban ga kowane mutum, haka ma muryar dariya take:
Ta na da tsawo na sauti (pitch),
Yanayin fitar iska,
Kankarar murya,
Da kuma tsarin sauyin sauti yayin dariya.
Wannan haduwar tana samar da wani irin unique sound pattern da ya ke na mutum guda kawai.
Shi ya sa idan mutum da kake so ya yi dariya — ko a nesa ne — ka san nan take cewa “Haka! Wannan dai dariyarta ce.”