KASAR SIFANIYA TA LASHE GASAR CIN KOFIN KWALLON KAFA NA DUNIYA

 A yayin da a ka karkare taka leda a gasar cin kofin Kwallon Kafa ta Duniya ta shekara ta 2026, kasar Sifaniya ce ta samu nasarar cin kofin, bayan samun nasara a kan Argentina.



Kasashen biyu dai sai da su ka cinye mintuna 90 ba tare da ci ko daya ba, kafin daga bisani kasar Sifaniya din ta yi nasarar jefa kwallo guda a ragar Argentina.


Wannan ke nufin kasar ta Sifaniya ta yi nasarar daukar kofin ne da abun nan da a ke cewa "ci daya mai ban haushi" a kan Argentina.

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org