Zinedine Zidane ya tabbatar da komawarsa aikin horarwa – amma wace ƙungiya zai jagoranta? karin bayani 👇

Tsohon kocin Real Madrid, Zinedine Zidane, ya bayyana cewa yana shirye ya koma aikin horarwa nan gaba kaɗan bayan ɗan hutu mai tsawo daga duniyar kwallon kafa.

Zidane, wanda ya lashe Champions League sau uku a jere da Real Madrid, ya ce yana jiran “dama ta musamman” wadda za ta saka shi jin daɗin komawa filin horo.

Har yanzu ba a bayyana ƙungiyar da zai jagoranta ba, amma ana ta rade-radin cewa Juventus, Bayern Munich, ko ma PSG na iya zama manufa.

 Ku fa, wace ƙungiya kuke fatan Zidane zai horar a karo na gaba?

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org