Ni dai bani da dan takarar shugaban kasar da ya wuce Tinubu " Cewar shugaban

 "Ni dai bani da dan takarar shugaban kasar da ya wuce Tinubu " Cewar shugaban hukumar Hisbah ta jihar Katsina Sheikh Abu Amar




Daga cikin hujjojin da ya bayar, cikin wani karatu a majalisinsa, ya ce idan aka auna sauran yan takarar, aka kuma auna abin da Tinubu ya yi, za a ga cewa Tinubu ya fi su nagarta, duba da cewa suma sun rike mukamai a baya amma ba ga wani abin katabus da suka yi wa al'umma ba
Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org