Sabon Sauyi a Abuja: Tinubu ya sake fasalin manyan ma’aikata.. Permanent Secretaries 16 sun canza kujeru!


Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da matsar da manyan sakatare 16 (Permanent Secretaries) zuwa sabbin ma’aikatu daban-daban, bisa tsarin sabunta aiki da daidaita ayyuka a gwamnatin tarayya.

A wata sanarwa da Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Didi Esther Walsan-Jack, ta fitar, an bayyana sunayen waɗanda canjin ya shafa kamar haka:

1. Engr. Funsho Adebiyi – Daga Works → Transportation


2. Dr. Ibrahim Abubakar Kana – Daga Aviation → General Services Office (OSGF)


3. Dr. Yakubu Adam Kofarmata – Daga Humanitarian Affairs → Aviation


4. Mrs. Nko Asanye Esuabana – Daga Science & Tech. → Women Affairs


5. Mr. Richard Pheelanmil Pheelangwa – Daga Water Resources → Defence


6. Mr. Raymond Omenka Omachi – Daga Finance (Special Duties) → Finance (Main)


7. Dr. Deborah Oyindamola Odoh – Daga Service Policies → Budget & Planning


8. Mr. Olubunmi Olusanya – Daga Youth Dev. → Humanitarian Affairs


9. Dr. Emeka Vitalis Obi – Daga Petroleum → FCSC


10. Mrs. Fatima Sugra Tabi’a Mahmood – Daga Career Management → Marine & Blue Economy


11. Dr. Emanso Okop Umobong – Daga Cabinet Affairs (OSGF) → Water Resources


12. Dr. Maryam Ismaila Keshinro – Daga Women Affairs → Youth Development


13. Mr. Ndiomu Philip – Daga FCSC → Science & Technology


14. Engr. Nadungu Gagara – Daga Economic & Political Affairs → Digital Economy


15. Mrs. Oyekunle Patience Nwakuso – Daga Service Welfare → Petroleum Resources


16. Mr. Adeladan Rafiu Olarinre – Daga Digital Economy → Works

An kayyade ranar fara aiki: 19 ga Nuwamba, 2025.
Handover & takeover su kammala kafin 26 ga Nuwamba, 2025.

Canjin dai na daga cikin tsarin gwamnati na inganta aiki, sabunta jagoranci, da tabbatar da ingantaccen gudanuwar ma’aikatu.


#DanMasaniRadio #WhiteConnectGL #Darussalam
#NigeriaNews #AbujaUpdate #Tinubu #CivilService #BreakingNews #GovernmentReform #OfficialStatement
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org