Miranda Priestly ta dawo — amma wannan karon ba ita kaɗai ba ce a lif! To ga abinda ya faru👇
An saki teaser trailer na fim ɗin “The Devil Wears Prada 2” a ranar Laraba, kuma ya tayar da hankali a kafafen sada zumunta.
Masoya fim ɗin suna cikin murna da rawar jiki ganin dawowar jagorar duniya ta duniyar fashion, Miranda Priestly, bayan shekaru da dama.
#TheDevilWearsPrada2 #Fim #Hollywood #MerylStreep #AnneHathaway #FashionDrama