Mawaƙi Burna Boy ya musulunta kuma ya koma Abdulkareem
Shahararren mawaƙin Nijeriya mazauni a Amurka, Damini Ogulu, wanda aka fi sani da Burna Boy ya musulunta.
Fita ce mai barkwanci a kafar sada zumunta, Very Dark Man ya tabbatar da musuluntar Burna Boy a shafin sa na X, inda ya ce har an canja masa suna zuwa Abdulkareem.
Jaridar LEADERSHIP ta rawaito cewa Burna Boy ya fe ta musulunta ne a kokarin shi ma gano gaskiya akan Ubangiji.
Tuni dai Burna Boy ya fe tun bayan komawar sa Musulunci daga kiristanci, duk addu'ar da ya yi sai Allah Ya amsa masa.
