EFCC ta kwace wani katafaren rukunin gidaje a Abuja da wani barawon jami'in Gwamnati ya saci kudi ya gina
Ginin nada girman murabba’i 150,500 kuma ya kunshi gine-ginen gidaje 753 a ciki,
Wannan dai shi ne kadara mafi girma da EFCC ta kwato tun bayan kafa ta a shekarar 2003 inji hukumar
Kawo yanzu dai ba a bayyana sunan barawon Gwamnatin ba amma wasu na zargin tsohon babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emifele