Sadakin aure ya haura Naira dubu dari da hamsin a safiyar yau Jumu'ah a Nijeriya
Samari sai a zage damtse; Sadakin aure ya haura Naira dubu dari da hamsin a safiyar yau Jumu'ah a Nijeriya
A yau Jumu'ah 27th Jumadaa Ulah 1446H/29th November 2024 cibiyar Islamic Timing and Research ta fitar da ƙididdigar kudin sadakin aure da na haddin sata gami da diyyar rai
Kamar yadda ƙididdigar ta bayyana, nisabin ya kasance kamar haka
Zakkah Nisab (Gold):N12, 202, 720
Haddin Sata/Sadaki/ Dowry/Theft: N152, 534
Diyyar Rai/Blood Money :N610, 136, 000
Source : Islamic Timing and Research Org.