Ministar harkokin mata ta ziyarci kananan yara da aka tsare saboda zanga-zangar #EndBadGovernance
Imaan Sulaiman-Ibrahim,
Ministar harkokin mata, ta ziyarci kananan yara da ake tsare da su bisa zarginsu da hannu a zanga-zangar #BadGovernance.
A cewar wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, ministan ya kai ziyarar ne da tsakar dare.