China na tura Li Qiang zuwa G20 – Johannesburg zai ɗauki sabuwar zama, yanzu Afrika ta bude kofar ta . ƙarin bayani👇
Babban Wazirin China, Li Qiang, zai halarci taron ƙungiyar manyan ƙasashe Group of Twenty (G20) da za a gudanar a Johannesburg, Afrika ta Kudu daga 21 zuwa 23 Nuwamba 2025.
Haka zalika, za a fara da taron ƙungiyar Shanghai Cooperation Organisation (SCO) a Moscow daga 17 zuwa 18 Nuwamba, sannan Li zai ziyarci Zimbabwe kafin halartar taron G20.