Jonathan ya ce yaƙin siyasa zai mayar da kai janar, ya jinjina wa Fubara bisa kokarinsa a siyasa.

 Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara na Ribas da kada ya yi kasa a guiwa wajen fuskantar kalubalen siyasa. 

Jonathan ya ce irin wadannan ƙalubale ne ke gina gogaggun shugabanni. Ya kuma yi kira ga gwamnan ya yi amfani da wa'adinsa don amfanar da jama'a. Wannan bayani ya zo ne a yayin wata ganawa ta musamman da ke nuni da muhimmancin jajircewa da kwarewa wajen jagoranci.

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org