Zaɓaɓɓen Shugaban Amurka Donald Trump ya isa fadar White House don ganawarsa da Shugaba Joe Biden.

Shugabannin biyu za su tattauna a asirce a cikin ofishin shugaban ƙasa kan batun miƙa mulki da sauran batutuwa.