Yadda EFCC ta gano wasu buhun kudi da aka boye har kudin suka rube
Hukumar ya'ƙi da hana zagonb ƙasa na tattalin arziƙi wato EFCC ta gano wasu maƙudan Kuɗaɗe ƙunshe a cikin buhu a yankin wadata dake Makurɗi jihar Binuwe
Biyo bayan rahotonni da su ka bayyana cewar kuɗaɗen wanda aka gano cewa! mallakar wasu mutane biyu ne kaɗai.