Galatasaray za ta rattaba hannu kan Victor Osimhen kan kwantiragin shekaru 5 Admin Nov 2, 2024 Labari: Galatasaray za ta rattaba hannu kan Victor Osimhen kan kwantiragin shekaru 5 idan har suka amince kan kudin canja wurinsa kusan Yuro miliyan 50.● Fagen Wasanni